In lieu of an abstract, here is a brief excerpt of the content:

424 Boyd & Mack/The Collected Works o/Nana Asma 'u 1. Mu yi yabo Y'an 'uwa ga Sarki hakika, JinRai aggarai da kyauta hakika. Talikai sun sano sanin nan hakika, Gode Allah mai sarauta hakika. Tabbat Hakika Dai1 da ya ima kowa tabbat hakika. 2. Mu yi salati zumai, tutup, bisa Fiyayye, Dud da tsslim mu zanka begen Fiysyye. Ko mu samo ga gobe ceton Fiyayye, Mu yi salati da sallama bisa Fiyayye. Ahmada ya fi kowa, tabbat hakika. 3. Ku yi nazar Y'an 'uwa ku samo ku duba, Don nasiha ku zan fad'i don muhibba. Mu yi ta bin godebi, mu tsere azaba, Don ku saurari zan ni wafta, ku tuba. Don ku samu ku tsira, tabbat hakika. 4. Ko mutum ya zamo mutum mai muRami,' Ko sarauta garesm ko ko adimi, Ko ganiyyi marowace, ko karimi, Wanda bai girgizama Sarkin Musu1mi. Sm ka mutuwa da jahalu, tabbat hakika. 5. Don ibada ka mai yawa wadda ka yi, Ka zamo salibi na Allah waliyyi, Ko sani aggaraika, tari jaliyyV Wanda duk ya Ri bin hukumcin da ya yi.' Ba sm hujja ga gobe, tabbat hakika. 6. In fa ka zam imamu, to, yo karimci, I Dai _Allah lhi kad'ai ne. , MuRami - maRami , Jaliyyi - rnai yawa , Ya yi - 8hi 8arkin Musubni Work 6 424 Boyd & Mack/The Collected Works ofNana Asma 'u Tabbat Hakika Work 6 1. Mu yi yabo yan 'uwa ga Sarki hakika, JinKai aggarai da kyauta hakika. Ta1ikai sun sana sanin nan hakika, Gode Allah mai sarauta hakika. Dai' da ya ima kowa tabbat hakika. 2. Mu yi salati zumai, tutup, bisa Fiyayye. Dud da taslim mu zanka begen Fiyayye. Ko mu samo ga gobe ceton Fiyayye, Mu yi salati da sallama bisa Fiyayye. Ahmada ya fi kowa, tabbat hakika. 3. Ku yi nazar yan 'uwa ku samo ku duba, Don nasiha ku zan facfi don muhibba. Mu yi ta bin godebi, mu tsere azaba, Don ku saurari zan ni wllKa, ku tuba. Don ku samu ku tsira, tabbat hakika. 4. Ko mutum ya zamo mutum mai muRami: Ko sarauta gareshi ko ko adimi, Ko ganiyyi marowace, ko karimi, Wanda bai girgizama Sarkin Musulmi. Shi ka mutuwa da jabalu, tabbat hakika. 5. Don ibada ka mai yawa wadda ka yi, Ka zamo salibi na Allah waliyyi, Ko sani aggaraika. tari jaliyyi,) Wanda duk ya Ki bin hukumcin da ya yi' Ba shi hujja ga gobe, tabbat hakika. 6. In fa ka zam imamu, to, yo karimci, I Dai • Allah .hi klda; nc. , Muiami • """'ami , JaJiyyi - mai yawa • Ya yi - Shi Sarkin Musulmi 424 Boyd & Mack/The Collected Works ofNana Asma 'u Tabbat Hakika Work 6 1. Mu yi yabo yan 'uwa ga Sarki hakika, JinKai aggarai da kyauta hakika. Ta1ikai sun sana sanin nan hakika, Gode Allah mai sarauta hakika. Dai' da ya ima kowa tabbat hakika. 2. Mu yi salati zumai, tutup, bisa Fiyayye. Dud da taslim mu zanka begen Fiyayye. Ko mu samo ga gobe ceton Fiyayye, Mu yi salati da sallama bisa Fiyayye. Ahmada ya fi kowa, tabbat hakika. 3. Ku yi nazar yan 'uwa ku samo ku duba, Don nasiha ku zan facfi don muhibba. Mu yi ta bin godebi, mu tsere azaba, Don ku saurari zan ni wllKa, ku tuba. Don ku samu ku tsira, tabbat hakika. 4. Ko mutum ya zamo mutum mai muRami: Ko sarauta gareshi ko ko adimi, Ko ganiyyi marowace, ko karimi, Wanda bai girgizama Sarkin Musulmi. Shi ka mutuwa da jabalu, tabbat hakika. 5. Don ibada ka mai yawa wadda ka yi, Ka zamo salibi na Allah waliyyi, Ko sani aggaraika. tari jaliyyi,) Wanda duk ya Ki bin hukumcin da ya yi' Ba shi hujja ga gobe, tabbat hakika. 6. In fa ka zam imamu, to, yo karimci, I Dai • Allah .hi klda; nc. , Muiami • """'ami , JaJiyyi - mai yawa • Ya yi - Shi Sarkin Musulmi 424 Boyd & Mack/The Collected Works ofNana Asma 'u Tabbat Hakika Work 6 1. Mu yi yabo yan 'uwa ga Sarki hakika, JinKai aggarai da kyauta hakika. Ta1ikai sun sana sanin nan hakika, Gode Allah mai sarauta hakika. Dai' da ya ima kowa tabbat hakika. 2. Mu yi salati zumai, tutup, bisa Fiyayye. Dud da taslim mu zanka begen Fiyayye. Ko mu samo ga gobe ceton Fiyayye, Mu yi salati da sallama bisa Fiyayye. Ahmada ya fi kowa, tabbat hakika. 3. Ku yi nazar yan 'uwa ku samo ku duba, Don nasiha ku zan facfi don muhibba. Mu yi ta bin godebi, mu tsere azaba, Don ku saurari zan ni wllKa, ku tuba...

pdf

Additional Information

ISBN
9781609170653
Related ISBN
9780870134753
MARC Record
OCLC
605316199
Launched on MUSE
2012-12-20
Language
English
Open Access
No
Back To Top

This website uses cookies to ensure you get the best experience on our website. Without cookies your experience may not be seamless.